Kaduba sosai dumin tantancewa

MAI GIRMA SUPER WOMEN LEADER TA K/H FAGGE HAJIYA LUBABATU MUKTAR ABBA TA WAKILCI MAI GAYYA MAI AIKI UWAR MARAYU HAJIYA ASMA'U MRS AMINU SULAIMAN GORO BIKIN SAUKAR ALQUR'ANI MAI GIRMA DA DALIBAN MAKARANTAR KUDDAMURRASUL SUKA GUDANAR... Hajiya lubabatu muktar Abba shugabar mata ta k/h fagge da tawagarta sun halacci wajan wannan gagarimin taro na bikin saukar Alqur'ani mai Girma da daliban makarantar kuddamurrasul dake kurna bayan makaranta suka yi a wannan rana ta lahadi 17/09/2023 Domin wakiltar Mai Girma Hajiya Asma'u mrs Aminu sulaiman Goro Domin bata gari. Shugabar wannan makaranta Hajiya sidiya mariya ta bayyana jin dadin ta na halin Girma da dattakon da uwar marayun ta nuna a wannan waje, musamman yadda take bada gudunmawa akan harkar Addinin muslinci domin bata kasa a gwiwa, har yanzu tananan akan wannan hidima don bata sauya ba... Muna addu'ar Allah ya shiga lamarin uwar marayun da mai gidanta Baba Goro ya biya musu bukatunsu ya kawo sanadin da zasu cigaba da Gina k/h fagge da Al'umarta. Nafisa Dauda

Popular posts from this blog

AJIYANE ME GIRMA DAN MAJALISSA