AJIYANE ME GIRMA DAN MAJALISSA
ajiyane megirma dan majalissar tarayya me wakiltar karamar hukumar fagge comr.Aminu Suleiman goro yaraba kayan abinchi kimanin buhu 5000 na shinkafa da taliya kimanin 5000
Yaraba kudi 10000 gakuwane mutum domin sarrafa kayan abinchi
Betsaya nanba yaraba tabarmu akai masallatai
Yasaka ranar lahadi aranakun da ze raba offer guda 31 a karamar hukumar fagge