Posts

Yanzu-Yanzu: NNPP ta dakatar da Kwankwaso*

Yanzu-Yanzu: NNPP ta dakatar da Kwankwaso* Kwamitin amintattu (BoT) na jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari sun sanar da dakatar da Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso na tsawon watanni shida saboda zarginsa da yiwa jam’iyyar zagon kasa a zaben daya gabata. Kwamitin amintattun sun fitar da sanarwar dakatarwar ta Kwankwaso a ranar Talata, 29 ga watan Agusta kamar yadda aka wallafa a shafin TVC News. Kwamitin amintattun dai ya ce ya ɗauki wannan matakin kan Kwankwaso ne saboda zarginsa da cin amanar jam’iyyar ta hanyar yiwa jam’iyyar APC aiki a zaben shekara ta 2023. Rikici dai ya barke a jam’iyyar bayan dakatarwar da aka yiwa dan takararta na shugaban kasa kuma jagoran ta na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Hakan ya biyo bayan dakatarwar da sakataren yada labaranta na kasa da wasu suka yi a baya, mata in da kwamitin amintattu ya yi watsi da shi.

Kaduba sosai dumin tantancewa

MAI GIRMA SUPER WOMEN LEADER TA K/H FAGGE HAJIYA LUBABATU MUKTAR ABBA TA WAKILCI MAI GAYYA MAI AIKI UWAR MARAYU HAJIYA ASMA'U MRS AMINU SULAIMAN GORO BIKIN SAUKAR ALQUR'ANI MAI GIRMA DA DALIBAN MAKARANTAR KUDDAMURRASUL SUKA GUDANAR... Hajiya lubabatu muktar Abba shugabar mata ta k/h fagge da tawagarta sun halacci wajan wannan gagarimin taro na bikin saukar Alqur'ani mai Girma da daliban makarantar kuddamurrasul dake kurna bayan makaranta suka yi a wannan rana ta lahadi 17/09/2023 Domin wakiltar Mai Girma Hajiya Asma'u mrs Aminu sulaiman Goro Domin bata gari. Shugabar wannan makaranta Hajiya sidiya mariya ta bayyana jin dadin ta na halin Girma da dattakon da uwar marayun ta nuna a wannan waje, musamman yadda take bada gudunmawa akan harkar Addinin muslinci domin bata kasa a gwiwa, har yanzu tananan akan wannan hidima don bata sauya ba... Muna addu'ar Allah ya shiga lamarin uwar marayun da mai gidanta Baba Goro ya biya musu bukatunsu ya kawo sanadin da zasu cigaba ...

Cikakken bayani akan saukowar suminti a

Cikakken bayani akan saukowar suminti a nigeria👇👇👇 https://www.facebook.com/100064325576384/posts/720599840094195/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

Sakataran gwafnatin jahar kano yasaki baki awajan taron addua

gwafnatin jahar kano yasaki baki awajan taron addua https://www.facebook.com/100078732612212/posts/303128112321607/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v Done

Yadda ogan boye yasaki baki

Yadda ogan boye yasaki baki agaban al.umma https://www.facebook.com/100064448420033/posts/686175583540716/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v Done
GORO ALHERINE ACIGABA DA KAWO MUKU KUDIRIN. COMR.AMINU SULAIMAN GORO DAGA 2011 ZUWA 2014. KUDIRIN DA YADAKATAR DA GWAMNATI DAGA RUFE HUKUMAR JARABAWA TA NECO . Anceto daruruwan maaikatan NECO daga rasa aikinsu Kuma anceto miliyoyin daliban kasar Nan. Goro Alherine. Allah yakawo babban rabo aci gaba da taimakon Alumma.

Domin zama daya dagacikin yan group kashiga wannan link

Muna da abubuwa kala-kala wanda za.a duba domin samun cigaban unguwar da garunmu https://facebook.com/groups/187341277622995/?ref=share Kashiga wannan link dayake a sama